Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi buda bakin da mambobin kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC. Ya fadi girman aikin da ke gabansa.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya gargaɗi masu ganin laifinsa kan aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce yana mutunta manya ne kawai.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kudirin dokar ba dalibai bashi. Sai dai ba kowane dalibi ba ne zai ci moriyar wannan sabon shirin bada rancen.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa da Atiku Abubakar ya lashe zaben shugaban kasa da ya bar Najeriya.
Nyesom Wike, ministan FCT, Abuja, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai kaddamar da wasu ayyuka a watan Mayu a murnar cika shekara guda akan karagar mulki.
Gwamnatin Najeriya ta shirya kara kudin wutar lantarkin da 'yan kasar nan ke biya. Hakan na zuwa ne bayan ta ce ba za ta iya ci gaba da bada tallafi ba.
Arewa Think Tank ta gudanar da addu'o'i na musamman ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a Kaduna, ta ce shiyyar Arewa ba za ta iya dakatar da Tinubu a 2027 ba.
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu sai ya shekara takwas kan mulki.
Sanata Plang ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa majalisar dattawa na shirin tunɓuke Sanata Godswill Akpabio, ya ce babu wani abu mai kama da haka.
Bola Tinubu
Samu kari