Bola Tinubu
A juya Jumu'a ne shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya cika shekara 72 a duniya, akwai wasu muhimman abubuwa da ya dace ku sani game da ɗan siyasar.
A rahoton nan, za a ji an yabawa Bola Tinubu da ya cika shekara 72. Godswill Akpabio ya ce shugaban Najeriyan ya kawo cigaba, haka da ya karbi mulkin kasar nan.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sake taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekaru 72 a duniya inda ya kira shi a waya na musamman tare da masa addu'o'i.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan hanyoyin da kundin tsarin mulki ya shimfida na tsige zababbun shugabanni daga karagar mulki, ciki har da shi kansa.
Mai Martaba Clement Oghenerukevwe Ikolo, Urhukpe 1, ya mika kansa ga ‘yan sandan jihar Delta, bayan da aka alakanta shi da sa hannu a kashe sojojin Najeriya.
Shugaban Najeriya, Bila Ahmed Tinubu ya naɗa Dakta Dr. Abdullahi Usman Bello a matsayin sabon shugaban hukumar ɗa'ar ma'aikata ta ƙasa CCB, ya fitar da sanarwa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekaru 72 a duniya inda ya masa addu'ar samun tsawon rai da lafiya.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Uche Secondus ya watsar da kashin Atiku Abubakar inda ya marawa Shugaba Tinubu baya da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya saka sunayen Aliko Dangote, Abdulsamad Rabiu da wasu 'yan kasuwa a kwamitin farfado da tattalin arzikin Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari