Bola Tinubu
Tsohon dan Majalisar Tarayya a jihar Oyo, Bosun Oladele ya caccaki 'yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi inda ya yabawa Shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta jero sabbabin bukatu guda bakwai da ta ke sa a cika su a matakin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi.
Yayin da ake ci gaba da zaben fidda gwani a jihar Ondo na jam'iyyar APC, an bayyana zaben wanda bai kammala ba saboda wasu matsaloli masu ƙarfi a jihar.
Yayin da ake zargin shugaban jami'yyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan badakalar kudi, wani tsagin jami'yyar a Kano ya tabbatar da dakatar da shi.
Aliyu Kwarbai ya bar PDP bayan an ki daukar mataki kan Nyesom Wike. Matashin ‘dan siyasa ya yi watsi da jam’iyyar da ya dade yana goyon baya a jihar Kaduna.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa naira za ta ci gaba da tashi karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin wani hali.
Gwamna Usman Ododo na jihar Kogi ya nemi alfarmar Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan matsalolin rashin tsaro da ambaliyar ruwa da suka addabi jihar da kewayenta.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana dalilan da suka haddasa matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da babban kwamiti mai dauke da kananan kwamitokwamitoci guda 11 da za su shirya bikin cikar Tinubu shekara 1 a mulki.
Bola Tinubu
Samu kari