Bola Tinubu
Majalisar dattawa ta gudanar da zamanta a makon da ya wuce inda ta tattauna kan batutuwa masu yawa. Daga ciki akwai janye dakatarwar da aka yiwa Abdul Ningi.
A farkon shekarar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a yana jagorancin Najeriya, gwamnatin ta karbo aron N20.1trn daga hannun masu zuba jari na cikin gida.
Majalisar dattawa ta nemi gwamnati da ta ci gaba da biyan karin albashi na N35,000 ga ma'aikatran kasar. Shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya gabatar da bukatar.
A yau kungiyoyin NLC da TUC suka tsunduma yajin aiki wanda hakan ya jawo tsayuwar ayyuka cak a makarantu, asibitoci, bankuna, tashoshin jiragen sama da sauransu
Wata kungiya a Arewa ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karasa manyan ayyuka a Arewa. Kungiyar ta bukaci karasa aikin wutar Mambila, titin dogo da sauransu.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bukaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya ja kunnen ministocinsa kan sukar gwamnatin Buhari.
Gwamnatin tarayya ta gargadi ma'aikata kan shiga yajin aiki da kungiyoyin kwadago suka shirya a fadin kasar nan. Ta ce za su iya fuskantar dauri a gidan kaso.
Daga Mayun 2023 zuwa yau, akwai nasarorin da Gwamnatin Bola Tinubu ta samu ofis, alal misali an ga yadda aka rika kawo ayyuka musamman bayan cire Abuja daga TSA.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar, ya bayyana cewa bai yi nadama ba kan mika mulkin da ya yi a hannun farar hula ba a kasar nan.
Bola Tinubu
Samu kari