Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rage yawan tawagar Najeriya da za ta halarci taron majalisar dinkin duniya karo na 79 wanda za a gudanar a kasar Amurka.
Ministan kudin ya amince cewa an shiga matsin lamba saboda haka aka kawo dabaru. Wasu sun ce Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta sato tsarin ne wajen Atiku Abubakar.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya hau mimbari, ya yi maganar zancen rabawa malamai N16m a Abuja, ya jaddada darajar malamai ta fi karfin a biya su cin hanci.
Farfesa Toyin Falola na jam'iar Texas ya yi magana kan zanga-zangar da aka yi a kasar nan. Farfesan ya ce Shugaba Tinubu bai magance matsalolin da suka jawo ta ba.
A hudubar Dr. Bashir Aliyu Umar bayan zanga-zanga, ya nuna cewa tun farko gwamnati tayi kuskure. Dama can malaman musulunci sun yi gargadi ayi hattara.
Shugabancin riko na jam'iyyar APC a jihar Ribas ta bayyana wani hadadden shiri na dakile takarar shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 Daga wani tsagin jam'iyyar.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ta gaji tattalin arzikin kasa a cikin mawuyacin hali daga tsohon shugaba, Muhammadu Buhari duk da jam'iyyarsu daya.
Dattijo a jihar Ekiti, Cif Aare Afe Babalola ya zargi gwamnatin tarayya da kuma daukar matakan da za su dakile talauci a yunwa da ke addabar yan kasa.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC ta musanta zargin akwai tuntuɓen alkalami a sakamakon zaben shugaban kasa da aka sanar da wanda aka shigar a IREV.
Bola Tinubu
Samu kari