Bola Tinubu
Bankunan Najeriya sun kara cajin kudin tura sakon kudi daga N4 zuwa N6 daga yau Alhamis 1 ga Mayu. Sun yi karin ne saboda karin kudin sadarwa da aka yi a Najeriya.
Tsofaffin shugabanni a mulkin Muhammadu Buhari na fuskantar tuhumar rashawa; EFCC na binciken su bisa zargin wawure dukiyar kasa a mulkin Tinubu.
Ahmad Isa na Brekete Family ya bayyanawa duniya cewa yana cikin koshin lafiya kan rade radin kama shi. Ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan saka sola a Villa.
Gwamnan jihar Rivers da aka dakatar, Simi Fubara ya risina a gaban Nyesom Wike yana neman gafara kan rikicin Rivers. Fubara ya aikata haka ne a gidan Wike a Abuja.
Bayan yada jita-jitar korar Bello Matawalle, wata ƙungiya mai suna 'Guardians of One Nigeria' ta gargadi masu yaɗa labarin da ka da su dagula ayyukan ministan.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa kuma shahararren ɗan jarida, Dele Momodu ya ce ɗan Arewa ne kaɗai zai iya karaa da Bola Tinubu kuma ya yi nasara a 2027.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai ziyarci jihar Katsina domin bude muhimman ayyuka biyu. Bola Tinubu zai ziyarci jihar Katsina a ranar Juma'a 3 ga Mayu.
Shugaba Tinubu ya sauya wa manyan sakatarori hudu wurin aiki domin karfafa gudanar da aiki, bisa tsarin Renewed Hope Agenda da zai inganta yi wa jama'a hidima.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Aliko Dangote murnar samun matsayi a bankin duniya. Bola Tinubu ya ce mukamin da bankin duniya ya ba Dangote ya dace.
Bola Tinubu
Samu kari