Bola Tinubu
Magoya bayan Muhammadu Buhari na CPC sun ce ba a damawa da su a tafiyar APC da ake ciki yanzu. Sai dai sun ce ba za su shiga hadakar 'yan adawa ba a 2027.
Tsohon sakataren gwamnati, Babachir Lawal ya ce Shugaba Bola Tinubu na cikin ruɗani saboda haɗakar adawa da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai ke jagoranta.
Ana ta kokarin sulhu da Siminalayi Fubara, rikici ya sake kunno kai a jihar Rivers yayin da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Gwamnn da Nyesom Wike ta rushe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya bayyana cewa 'yan Najeriya na shan wahala a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yarda da kalubalen rashin tsaron da ake fama da shi a kasar nan. Ya ce dole sai an kawo karshen matsalar rashin tsaro.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa an taso shugaban kasa, Bola Tinubu a gaba kan sanya dokar ta-ɓaci a Rivers, ana rokonsa ya dawo da Sim Fubara karshen watan Mayu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda a matsayin mai gaskiya, rikon amana da sadaukarwa, ya ce zai kasance tare da shi.
Minista Abuja, Nyesom Wike ya zargi gwamna Siminalayi Fubara kan raina Remi Tinubu da aka yi a wajen wani taro a Rivers. Wike ya gargadi Fubara da mogoya bayansa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukacu dakarun sojojin Najeriya su tashi tsaye, su murkushe duk wata barazana ta tsaro da ta hana al'umma zaman lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari