Bola Tinubu
Jam'iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya rage kudin man fetur da kudin lantarki. PDP ta ya 'yan Najeriya murnar zuwan babbar sallah a Najeriya.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Bayan komawarsa APC, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi dalilansa na komawa jam'iyyar saboda Bola Tinubu tun lokacin da yake gwamnan Lagos.
Tsagin kungiyar Afenifere ya bukaci majalisa ta gaggauta bincike da shirin tsige shugaban Najeriya, Bola Tinubu kan zargin badakala a kwangilar titin Lago-Calabar.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ja fitattun attajirai, Bill Gates, Femi Otedola da AbdulSamad Isiyaka Rabi'u zuwa matatar Dangote a Legas.
Mai martaba sarkin Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi ya roki 'yan Najeriya su goyi bayan Bola Tinubu a 2027. Sarkin ya ce Tinubu ya kawo gyara sosai a Najeriya.
Alhaji Aliko Dangote ya ci gyaran mai gabatar da taro a matatarsa da ya kira shi da shugaba a gaban shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Tinubu ya je matatar Dangote
Kungiyar MURIC ta zargi gwamnatin Bola Tinubu da NRC kan fifita Kiristoci a kan Musulmi a lokacin bukukuwan addini, Kirsimeti ana shiga jirgi kyauta banda sallah.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya bayyana cewa tsarin sayen ɗanyen mai da Naira ya kawo sauƙi matuka ga ƴan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari