Bola Tinubu
A wannan labarin, za a ji cewa shugaban hukumar wasanni ta kasa, Shehu Dikko ya mika sakon ta'aziyyar Bola Ahmed Tinubu ga iyalan Yan wasan Kano 22 da suka rasu.
Mai magana da yawun gwamnan Osun, Olawalw Rasheed ya bayyana cewa zuyarar da iyalan Adeleke su kai wa Bola Tinubu ɓa ta da alaƙa da batun komawa APC.
Kungiyar kwadago sun ce wahala ce kawai ta karu a shekara 2 da Bola Tinubu ya yi a mulki. NLC ta ce Bola Tinubu ya kara kudin man fetur da ya jefa mutane a wahala
Fitaccen malamin addinin kirista wanda ya kafa cocinCitadel Global Community ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a gidansa da ke jihar Legas.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kai ziyara garin Mokwa bayan mutuwar sama da mutum 200 a ambaliya, ya ce Tinubu ya turo N2bn.
Nyesom Wike ya ce babu wanda ya isa ya kore shi daga PDP. Ya ce zai yi wa Tinubu kamfen a 2027. Ya ce gwamnonin PDP ne neman alfarma wajen Bola Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama Bill Gates da lambar yabo ta CFR a Legas. A fadi yadda Bill Gates da Dangote suka hada kai suka ceci Arewacin Najeriya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai yi sulhu da FSimi Fubara ba sai an saka 'yan majalisar Ribas. Wike ya ce Fubara kamar da ne da ya juya baya wa ubansa.
Tsohon hadimin shugaba Jonathan Rueben Abati ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan hulda da Nyesom Wike. Ya ce Wike zai iya zagi da cin mutuncin Tinubu a gaba.
Bola Tinubu
Samu kari