Majalisar dokokin tarayya
A siyasar Najeriya, wasu mutane kan kasance da kwarjini, gogewa, da dabaru na musamman. Ana ganin Sanata Godswill Akpabio ne zai zama shugaban majalisar dattawa
Tun daga kama aiki a matsayin shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya kara karfin abubuwan da yan kasar ke sa ran gani daga ayyukansa, ciki harda sunayen ministoci.
Shugaban kungiyar George Uboh Whistleblowers Network (GUWN) ya shafe kwanaki fiye da 100 a daure, a cewarsa laifinsa shi ne neman tona asirin Godwin Emefiele.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi magana kan marawa dan takarar da shugaban kasa Bola Tinubu ke so don darewa kujerar shugaban majalisar dattawa ta 10.
Babban dan takarar kujerar shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya gana da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa a ranar Litinin, 12 ga watan Yuni.
Tsohon shugaban kwamitin harkokin sufurin jiragen sama na majalisar wakilai ta ƙasa, Nnolim Nnaji ya caccaki tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika.
Yayin da ake ci gaba da damuwa game da yadda shugabancin majalisa zai kasance, Abbas Tajudden ya kara samun sauki yayin da Betara ya bayya janyewa daga takara.
Kungiyar dattawan arewa ta bukaci jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ta bari yan majalisar dokoki ta 10 su zabi wanda suke so ya jagoranci harkokinsu.
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta bayyana cewa.ba za ta gayawa ƴan majalisunta ƴan takarar da za su zaɓa ba a.shugabancin majalisa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari