Majalisar dokokin tarayya
'Yan takara 3 su ka nemi kujerar shugaban majalisa a Nasarawa, a karshe Shugabanni 2 aka samu a sabuwar majalisar dokokin jihar a dalilin mugun sabanin siyasa.
A daren yau Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake yin zama da zababbun ‘yan majalisan jam’iyyar APC a fadar Aso Rock, wasu 'yan G7 sun ki halartar taron.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce Bola Tinubu yana goyon bayan takarar Godswill Akpabio, sabon shugaban Najeriyan yana tare da Sanatan Arewa maso yammacin A/Ibom.
Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ya roki mambobin majalisar da ke takara kan su janyewa Tajuddeen Abbas takararsu domin a samu.
Tsohon kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila a yau Laraba 7 ga watan Yuni ya yi bankwana da majalisa ta 9 don kama aiki a fadar shugaban kasa, Tinubu.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya gayawa zaɓabbun ƴan majalisar LP wanda za su zaɓa a shugabancin majalisa ta 10.
Zababben Sanata da zai wakilci Zamfara ta yamma a majalisar dattawa, Abdulaziz Yari ya ki jin lallashi, ya ce Ubangiji kadai zai zabi sabon Shugaban Majalisa.
Za a ji sabon shugaban kasa ya na so mutanensa sun rike Majalisa. Bola Tinubu zai sa labule da Gwamnoni da shugabannin APC da kuma zababbun Sanatocin jam’iyyar
Shugaban Nigeria Air ya fadawa ‘Yan Majalisar Tarayya gaskiyar inda aka dauko hayar jirgi. Jirgin da aka gani ba na gwamnati ba ne, haya da aka yi daga waje.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari