Majalisar dokokin tarayya
Yan majalisa sun nuna ɓacin ransu kan rashin kai masu takardun kasafin kuɗin ma'aikatar albarkatun man fetur, minista ya ba da hakuri ranar Alhamis.
Majalisar dokokin Legas ta tsige Mudashiru Obasa saboda zargin rashin ɗa'a. Legit Hausa ta jero shugabannin majalisar jihohi da aka taba tsigewa.
Majalisar tarayya ta hargitse yayin da sufeton 'yan sanda ke gabatar da kasafin kudin 2025. An yi muhawara mai zafi tsakanin Sanatoci da yan majalisar wakilai.
Shugaban kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL, Malam Mele Kyari ya ce sun miƙawa gwamnatin Najeiya Naira tiriliyan 10 daga watan Janairu zuwa Satumba, 2024.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar mataimakiyar mai tsawatarwa a Majalisar Wakilai, Hon. Adewinmi Onanuga wacce ta rasu a yau Laraba 15 ga watan Janairun 2025.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
'Yan majalisun Arewa sun bayyana cewa za su cigaba da tirjiya ga Bola Tinubu kan kudirin haraji da ya gabatar. Majalisa za ta tattauna haraji da lasafin kudi.
Wasu malaman addinin Musulunci Kudu maso Yammacin Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga kudirin dake fasalin harajin da Tinubu ya kai Majalisar tarayya.
Majalisar wakilan Najeriya ta jinjinawa sojojin kasar bisa yadda su ka alkinta kasafin kudin 2024 wajen yaki da 'yan ta'addan da su ka hana jama'a sakat.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari