Majalisar dokokin tarayya
Kwanan nan Gwamnoni APC za su hadu da ‘Yan majalisar NWC da Bola Tinubu. Kwanaki kadan suka rage a rantsar da sabuwar majalisar tarayya, APC na cikin rudani.
Tun da aka samu Musulmai biyu da za a rantsar a matsayin shugaban kasa da mataimaki, Mataimakin Shugaban APC na Arewa bai yarda Musulmi ya karbi Majalisa ba.
Bayanai sun nuna ‘Yan majalisa 1, 253 za su tashi da kusan Naira biliyan 49 daga cikin baitul-mali kafin wa’adin na su ya kare a matsayin albashi da alawus.
Wata majiya a sansanin Bola Ahmed Tinubu, ta ce zababben shugaban kasar na Najeriya ya soke tafiyar da zai yi zuwa Landan da kasar Saudiya daga birnin Paris.
Hon. Yusuf Gagdi ya fito neman shugabancin majalisar wakilan tarayya, yana kamfe a boye. Gagdi ya ce burinsa ne a samu gyara a kundin kasafin kudin Najeriya.
Majalisar Wakilai na Tarayyar Najeriya na shirin yin doka da zata tilastawa likitocin da aka horas a kasar yin aikin shekara biyar a kasar kafin su iya hijira.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Salihu Lukman, ya fasa kwai kan yadda wasu ke bayar da cin hanci domin samun shugabancin majalisa ta 10 mao zuwa.
Matasan Arewacin Najeriya sun fito sun bayyana yankin da ya kamata a ba shugabancin majalisar dattawa da na wakilai bayan da kowa ke nuna sha'awarsa na mukamin.
Abdulmumin Jibrin ya bayyana cewa bai kamata musulmi ɗan Arewa ya zama shugaban majalisar dattawa ba. Yace duk mai son ƙasar nan ba zai so aukuwar hakan ba.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari