Majalisar dokokin tarayya
Bola Tinubu ya gayyaci ‘Yan Majalisar PDP, LP, SDP, YP da NNPP zuwa Aso Rock. Sabon shugaban kasar ya dade ya na son zama shugaban Najeriya tun a shekarun baya.
A ranar Juma'a, 2 ga watan Yuni, Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da ginin babban Masallacin Juma'a na majalisar dokokin tarayya.
Abdulaziz Yari ya hada-kai da Sanatocin Jam’iyyun adawa domin karya APC, ya nuna kundin tsarin mulki bai hana masa tsayawa takarar kujerar majalisar kasa ba.
Ana kukan rashin kudi, Majalisa za ta biya Sanatoci da ‘Yan Majalisa N30bn. An ware biliyoyin kudi da nufin biyan giratuti ga ‘dan majalisa da zai koma ofis ba.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da masu neman kujerar kakakin majalisar wakilan tarayya da mataimakinsa, Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu a Villa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Honorabul Ayuba Abok, ya sanar da ɗaukar matakin dakatarwa kan shugabannin kananan hukumomi 17 da baki ɗaya kansiloli.
Tajuddeen Abbas ya kama hanyar darewa kujera, ‘Yan majalisar wakilai 200 na tare da shi, sun hada da wadanda ke kujera da wadanda suka ci zabe a karon farko
Akwai tsarin SWV a kasafin kudi wanda ke ba ma’aikatu damar kashe dukiya idan an shiga matsin lamba, ta na nan ne aka gano an yi facaka da Naira Tiriliyan 3.8
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa bai taba yin katsalandan a cikin harkokin majlisa ba a tsawon shekaru takwas da ya kwashe yana mulki.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari