Majalisar dokokin tarayya
Ɗan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Imo, Hon. Jerry Alagbaoso, ya fice daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Honarabul Abbas Tajudden da Honarabul Benjamin Kalu sun dira a sakatariyar jam’iyyar APC da ke Abuja da wasu ‘yan majalisa 30 don taro da shugaban jam’iyyar.
Ahmad Lawan zai fito sake neman kujerar Shugaban Majalisa. Rabuwar da aka samu tsakanin jam’iyyar APC ya jawo shugaban majalisar zai nemi ya sake yin takara.
Gwamnan Ribas mai barin-gado yana goyon bayan Kingsley Chinda ya samu kujerar shugaban marasa rinjaye, hakan zai hada shi fada da Atiku Abubakar da mutanensa.
Wasu ‘Yan APC za su yi wa takarar Hon. Tajudeen Abbas taron dangi. A cikinsu akwai Hon. Ahmed Wase; Hon. Yusuf Gagdi; Hon. Muktar Aliyu Betara da Hon. Sada Soli
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya shawarci ƴan takarar shugabancin majalisa ta 10, da su mutunta matsayar jam'iyyar APC da ta Asiwaju Bola Tinubu.
Majalisar tarayya ta tabbatar da cewa ta sahalewa shugaba mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ƙara karɓo rancen dala biliyan $800m bisa shawara guda ɗaya.
Ahmed Idris Wasr, ɗaya daga cikin yan takarar kakakin majalisar wakilan da ke shirin gwabzawa da wanda Tinubu ke so, ya ce bai janye wa kowa takara ba har yau.
Yayin da ake gab da kaddamar da majalisa ta 10 a watan Yuni, masu neman kujerar majalisar da dama sun fara raba makudan kudade don neman goyon bayan ‘yan uwansu
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari