Yan ta'adda
Kungiyar ZGGF ta bukaci Gwamna Dauda Lawal ya sauka daga mulki bayan 'yan bindiga sun kashe mutane 35 duk da an biya kudin fansa na Naira miliyan 50 a Zamfara.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi wa mutum 38 yankan rago bayan sace su a jihar Zamfara. An sace mutanen ne a karamar hukumar Kaura Namoda.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka kwamandoji da mayakan kungiyar ISWAP bayan sun kai musu hari a Borno.
Yan bindiga sun kashe wasu daga cikin mutane fiye da 50 da suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya duk da karbar miliyoyin kudin fansa.
Wasu 'yan ta'adda dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun sace mutanen ne bayan sun kai farmaki a kauyensu.
Yan bindiga sun kai wani hari yayin da suka sace wani Fasto da wasu biyu a gonarsu da ke Bauda a Maro da ke cikin Karamar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka jagororin 'yan bindiga a jihar Sokoto. Sojojin sun kashe bata garin ne bayan sun yi musu kwanton bauna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yi wa 'yan ta'adda raga-raga a sassa daban-daban. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama tare da kwato makamai.
Sojojin Operation Hadin Kai sun fatattaki Boko Haram a Borno, sun kashe kwamandansu Ibn Khalid, sun kwato makamai da bama-bamai, kuma sun hana harin Bitta.
Yan ta'adda
Samu kari