Yan ta'adda
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sanye da kayan Fulani sun kai hari Sagwari da ke Abuja, sun sace mutum 10. Sun kai harin karfe 7:30 na yammacin ranar Lahadi,
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ziyarci Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa da ke Abuja don tattauna matsalar tsaro da ta addabi jiharsa.
Dakarun sojojin sama na Operation Hadin Kai sun salwantar da rayukan tantiran yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi musu luguden wuta ta sama a jihar Borno.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana da kaushin murya kan hare-haren da yan bindiga suka kai a wasu kauyukan jihar inda suka halaka mutane.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka yan ta'adda 10 a wata fafatawa da suka yi a jihar Katsina. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka sace aZamfara.
Wasu matasa dun cinna wa wata tsohuwa mai shekaru 75 wuta a gidanta inda ya yi sanadin mutuwarta da kuma jikarta mai shekaru biyar kacal a duniya a Kogi.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi ajalin wai Fasto mai suna Luka Levong a garin Kwari da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe.
Ana cikin bikin tunawa da mutuwar Qasem Soleimani sai aka kai mummunan harin bam wanda ya hallaka mutum 103 a birnin Iran. Ana ta tunawa da Qasem Soleimani a duniya.
Rahotanni sun bayyana cewa akalla mutane 103 ne suka bakunci lahira a wurim bikin tunawa da janar ɗin rundunar sojan Iran, Qasem Soleimani, wanda aka ƙashe.
Yan ta'adda
Samu kari