Yan ta'adda
Gwamnatin Dauda Lawal ta kawo jami’ai 2, 645 da za su yaki ‘yan bindiga a Zamfara sai aka ji Magaji Lawal ya mutu a hannun Askarawa a wani yanayi mai alamar tambaya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tafka sabuwar ta'asa a wani sabon hari da suka kai a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun halaka mutum daya.
Iyalan ƴan Boko Haram sa suka tuba suka miƙa wuya ga gwamnatin jihar Borno sun yi barazanar komawa daji sabda tsananin wahalar rayuwar da suke fuskanta.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara, CP Kolo Yusuf, ya bayyana cewa an kammala duk wani shirin shiri domin ganin an kawo karshen ayyukan 'yan bindiga a jihar.
An yi bata kashi tsakanin jami'an tsaro da 'yan ta'adda a jihar Katsina. Artabun ya jawo asarar rayukan mutane da dama daga bangaren jami'an tsaron da 'yan ta'addan.
Rahotanni sun kawo cewa dakarun tsaro sun kama wasu matan 'yan Boko Haram da yaransu a hanyarsu ta komawa wajen mazajensu a Tafkin Chadi daga jihar Borno.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yinawon gaba da wata gawa tare da masu rakiyarta a jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya.
Ana zargin hukumar tsaro ta Community Protection Guard (CPG) a jihar Zamfara da kisan wani dan siyasa, Magaji Lauwali da ta ke zargin ya na da alaka da mahara.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari a hedikwatar 'yan sanda da ke garin Zurmi na jihar Zamfara. Sun tafka barna sosai.
Yan ta'adda
Samu kari