Yan ta'adda
Mu na da labari a Sokoto, Garba Moyi Isa ya hakura da kujerar da aka ba shi na shugaban kwamitin kafa jami’an tsaron sa kai, ya yi murabus a karshen makon nan.
Yanzu muke samun labarin yadda aka kame wasu tsagerun da ake zargi da kashe wata mata mais hekaru 58 a wani yankin jihar Gombe da ke Arewa maso Gabas.
Ƴan ta'addan Boko Haram ɗauke da makamai sun kai farmaki kan gidan jami'an hukumar kwastam a jihar Yobe. Ƴan ta'addan sun halaka jami'i ɗaya a yayin harin.
Kafin ya rasu, SheikhMansur Yelwa ya ce Ahmad Yasseen ya ce babu wata kasar da za ta yi fiye da shekaru 40 ta na iko, an kafa Israila ne a shekarar 1947.
Rundunar 'yan sanda sun tabbatar da kisan wata tsohuwa a birnin Gombe wanda 'yan ta'adda su ka yi mata yankan rago a Unguwar Jekadafari da ke jihar.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba akan ƴan ta'adda a sassan daban-daban na ƙasar nan. Sojojin sun kuma cafke masu taimakawa ƴan ta'addan.
Wasu miyaguun ƴan bindiga sun salwantar da rayukan mutum biyar a wani ƙazamin harin ta'addanci da suka kai a jihar Benue. Hukumomi sun tabbatar da hakan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheƙe miyagun ƴan ta'adda da suka addabi bayin Allah a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma fatattakiɓda yawa daga cikinsu.
Akalla tubabbun mayakan Boko Haram dubu 6,900 ne su ka samu 'yancin shigo wa cikin al'umma a jihar Borno bayan gwamnatin jihar ta gama tantance su.
Yan ta'adda
Samu kari