Yan ta'adda
‘Yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani malamin jami'ar tarayya da ke Gusau, jihar Zamfara, bayan da suka kutsa gidansa a safiyar ranar Laraba.
Wasu miyagun yan bindiga sun ci karensu babu babbaka a wani sabon harin ta'addanci da suka kai a jihar Katsina. Miyagun yan bindigan sun halaka mutum tara.
Game da rahotannin da ake yadawa na cewar 'yan bindiga sun sace mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja, rundunar 'yan sanda ta ce karya ne, an yi musayar wuta ne kawai.
Sanata Isah Echocho ya gamu da tsautsayin ne bayan sun kai ziyara Gidan Gwamnatin jihar don taya Gwamna Yahaya Bello murnar nasarar APC a zaben jihar.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai farmaki a birnin Gusau, babban birnin jijar Zamfara inda suka tafka ta'asar sace babban darekta da iyalansa.
Wasu miyagun yan bindiga da ake kyautata zaton yan kungiyar asiri ne sun aikata ta'addanci a jihar Ogun. Yan bindigan sun halaka basarake har lahira.
An samu asarar rayukan wasu matafiya takwas a jihar Borno bayan yan ta'adda sun saka bam a kan hanya. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a harin.
Miyagun ƴan ta'addan Boko Haram sun kai sabon harin ta'addanco a jihar Borno. Yan ta'addan sun halaka mutum shida tare da raunata wasu mutane da dama.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sanye da kayan Fulani sun kai hari Sagwari da ke Abuja, sun sace mutum 10. Sun kai harin karfe 7:30 na yammacin ranar Lahadi,
Yan ta'adda
Samu kari