Yan ta'adda
Jami'an tsaron Community Watch Corps sun cafke wani dattijo da yake harkar kasuwanci da yan bindiga a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma.
Tsohon ministan wasanni Barista Solomon Dalung ya ce yan Najeriya ba su san ko Bello Turji ne hafsun sojojin Najeriya ba yadda yan ta'adda ke bidiyo da kayan sojoji
Wata babbarkotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar hukumar leƙen asiri ta ƙasa DIA ta tsare mutum 20 da ake zargi da hannu a al'amuran ta'adanci.
A wannan rahoton za ku ji cewa rundunar yan sandan Kaduna ta bayyana samun nasara kan miyagun da su ka addabi jihar bayan an kama mai safarar kakin sojoji.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi mai shekaru 30 da yankan rago ga yar makwabcinsa mai shekaru hudu da haihuwa. Ya ce ya yi shaye shaye ne kafin kisan.
Babban Sufeton yan sanda, Kayode Egbetokun ne ya sha alwashin cewa jami'ansu za su ceto dukkanin mutanen kasar nan da ke tsare a maboyar yan ta'adda.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce biyan kudin fansa domin karbo sarkin Gobir daga hannun 'yan bindiga ya sabawa dokar yaki da ta'addanci ta Najeriya da aka kirkira a 2023
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi umarnin yin luguden wuta ga yan bindiga na kwanaki 30. Ya kuma bukaci hadin kan al'umma wajen yakar yan bindiga.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar kasashen Musulmi su fara daukar matakin kawo ƙarshen ta'addancin Isra'ila a kasar Falasɗin.
Yan ta'adda
Samu kari