Olusegun Obasanjo
A wannan labarin, za kun ji cewa Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ya murkushe Boko Haram tun 2002 saboda karfin ikon sojin da jajircewa ya nuna a zamaninsa.
Olusegun Obasanjo, Atiku Abubakar, Namadi Sambo, Ken Nnamani, Paius Ayim, sun isa wurin ƙaddamar da littafin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido.
Sheikh Sheikh Sulaiman Faruq Onikijipa daga Kwara ya bukaci Olusegun Obasanjo ya karɓi Musulunci saboda irin gudummawar da ya bayar wajen gina masallatai.
Cif Olusegun Obasanjo da Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar sun bukaci 'yan Najeriya su rika ayyukan alheri domin samun lada daga Allah yayin shirin gyaran masallaci.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi magana kan talaucin da ya addabi kasar nan. Ya ce bai kamata 'yan Najeriya su zauna cikin talauci ba.
Olusegun Obasanjo, Bishop Matthew Kukah, Atiku Abubakar, Peter Obi, Emeka Anyaoku, Aminu Masari, Aminu Tambuwal da wasu kusoshin Najeriya sun dura Abuja.
Kundin tsarin mulki na 1999 (da aka sabunta), sashe na 305, ya ba shugaban ƙasa damar ayyana dokar ta-baci a kowace jiha, kuma sau 6 ana ayyana dokar a Najeriya.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote zai gina tashar jirgin ruwa mafi girma a Najeriya a Ogun. Dangote zai gina sabon kamfanin siminti.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana irin kokarin da ta yi wajen samo wa ma'aikatan ƙasar nan mafi karancin albashi mai tsoka, amma ta ce ta fuskanci kalubale.
Olusegun Obasanjo
Samu kari