Olusegun Obasanjo
Wani ‘Dan Majalisar Ingila ya fasa kwan yadda Gowon ya wawuri dukiyar Najeriya. ‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban Najeriya ya saci kudi daga asusun CBN.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo Igboho ya shaki iskar 'yanci a Jamhuriyar Benin bayan shafe shekaru biyu da watanni a garkame a kasar.
Matar Obasanjo ta bayyana kadan daga halayensa da kuma yadda suka rayu tare. Ta ce ya kasance mugun miji amma duk da haka ta san yadda ta yi maganinsa.
Yan Najeriya sun yi martani ga furucin Farfesa Wole Soyinka kan cin zarafin da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi wa sarakunan gargajiya.
Tsohuwar matar Olusegun Obasanjo ta fusata kan kalaman da tsohon shugaban ƙasar ya yi a kanta bayan ta nema masa afuwa a wajen sarakunan Yarabawa.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa baya da niyyar shiga siyasa amma son da yake yi wa jama'arsa ya sanya tsunduma cikin siyasa.
An janye sarautar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin Balogun na masarautar Owu da sauran sarautar da sarakunan kasar Yarbawa suka nada mai.
tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi martani kan sojar gonar da ta yi ikirarin ita matarsa ce. Taiwo ta ba da hakuri a madadin sa kan abun da ya yi a Oyo.
Uwargidan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ta nemi afuwa a madadin mijinta bayan cin mutuncin da ya yi wa sarakunan jihar Oyo a wajen wani taro.
Olusegun Obasanjo
Samu kari