Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya samu kansa a cikin cakwakiya bayan an nuna bidiyonsa yana umartar sarakunan gargajuya su tashi tsaye su gaida shi.
Kehinde Akinyemi, kakakin Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa karya ne tsohon shugaban kasar bai mutu ba yana nan da ransa kuma yanzu haka ma yana wajen kasar.
Tun bayan dawowar dimukradiyya a shekarar 1999 ake ta faman shari'a kan zabubbuka a Najeriya don kalubalantar zabe, mafi yawa na kan mulki ne ke cin nasara.
Olusegun Obasanjo ya na ganin maganar matatar man Fatawal ta fara aiki a shekarar nan kanzon kurege ne, ya ce Bola Tinubu ya daina yaudarar kan shi kan matatun.
Olusegun Obasanjo ya yi wa Muhammadu Buhari kaca-kaca, ya bayyana irin facakar da ya yi. Buhari ya yi facaka da kudi, sannan ya bar kasar nan da tarin bashi
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana hakikanin abunda ya sa ya ɗauko Umaru Musa Yar'adua ya zama magajinsa duk kuwa da ya san bai da lafiya.
Fitaccen lauyan Bola Ahmed Tinubu ya binciki magabatansa da su ka yi mulki a baya. Wale Olanipekun SAN ya ce kyau a binciki duk shugaban da aka yi a kasar nan.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya musanta cewa ya amince da bayar da kwangilar $6bn ta samar da wutar Mambilla ga kamfanin Sunrise Power a shekarar 2003
Ibrahim Badamasi Babangida ne ya yi wa Muhammadu Buhari juyin mulki ya na shugaban kasa, Buhari ya fitar da jawabi na musamman a game da IBB da ya cika 82.
Olusegun Obasanjo
Samu kari