Olusegun Obasanjo
Za a fahimci cewa ashe Janar Sani Abacha bai saci wani kudin Najeriya daga baitul-mali ba, ya saida mai ne ta hannun wasu saboda takunkumin da aka kakaba masa.
Tsohon Shugaba Obasanjo ya ba Gwamnati shawarar tattalin arziki, ya bukaci a haramta shigo da kaya daga kasar Sin domin a iya inganta masana’antun da ke gida.
Tsohon Ministan Goodluck Jonathan, Barth Nnaji ya ce shigo da dizil su na ganin idan kowa ya samu isasshen wuta, kasuwancinsu ya ruguje, sai su ke kawo cikas.
Kakakin tsagin jam'iyyar Labour, Abayomi Arabambi ya tona asirin dalilin rikicin jam'iyyar inda ya ce tsohon shugaban kasa, Obasanjo ya mishi dukan tsiya kan haka.
A nan za ku ji jerin wasu Jihohin da Gwamnoninsu su ke rigima da Mataimakansu a halin yanzu. A binciken da mu ka yi, kusan duka jihohin daga Kudu su ke.
Jita-jitar mutuwar tsohon Shugaba Yakubu Gowon ta kusa hallaka Ministan shi. Edwin Clark ya na jin rade-radin mutuwar sai ya kira wayar salular tsohon mai gidan shi
Wani ‘Dan Majalisar Ingila ya fasa kwan yadda Gowon ya wawuri dukiyar Najeriya. ‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban Najeriya ya saci kudi daga asusun CBN.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo Igboho ya shaki iskar 'yanci a Jamhuriyar Benin bayan shafe shekaru biyu da watanni a garkame a kasar.
Matar Obasanjo ta bayyana kadan daga halayensa da kuma yadda suka rayu tare. Ta ce ya kasance mugun miji amma duk da haka ta san yadda ta yi maganinsa.
Olusegun Obasanjo
Samu kari