Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi, Kayode Fayemi sun haɗu a wurin bikin naɗin sabon Fafaroma na cocin Katolika, Leo XIV a Roma ƙasar Italiya.
An gudanar da gasar karatun 'Bible' a makarantun Lagos inda yaro Musulmi mai shekaru 9, Muritala Desmond, ya lashe gasar Littafi Mai Tsarki ta makarantu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci bikin nada sabon Fafaroma a Roma ta Italiya. tinubu ya lissafa manyan Kiristocin da zai tafi da su daga Najeriya.
Fafaroma Leo XIV ya yi bayani a kan zaman lafiya a zirin Gaza, da sauran yankunan duniya a cikin hudubarsa ta farko. Zai fara ganawa da baki da yin wa'azi.
A ranar Alhamis aka zaɓi Ba'amurke Prevost a matsayin sabon Fafaroma Leo XIV. Rahoto ya nuna cewa an haifi Robert Prevost a Chicago a ranar 14 ga Satumba, 1955.
Daya karshe bayan jimamin mutuwar Fafaroma Francis a ƙarshen watan Afrilu, an zabi sabon shugaban katolika Robert Francis Prevost wanda ya fito daga kasar Amurka.
Shugaban Amurka ya sanya kayan Fafaroma da aka kirkira a wani hoto. Malaman coci a duniya sun caccaki Trump sai dai fadar White House ta kare Trump kan lamarin.
Shugaban CAN na ƙasa ya nesanta kansa da kalaman shugaban CAN na Arewa, wanda ya kare Seyi Tinubu daga zargin da ake yi masa na tarwatsa taron dalibai.
An kama wani fasto da zargin dirkawa 'yar shekara 13 ciki a jihar Ondo. Mahaifiyar yarinyar ta bukaci adalci kasancewar faston ya amince da laifin amma ya yi musu.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari