Mafi karancin albashi
Muhammadu Buhari Gwamnati mai-zuwa shawarar ta fara shirin yin nazari kan albashin ma’aikata. Doka ta ce dole ne a sake nazarin albashin kafin shekarar 2024.
Kowane ma'aikacin Gwamnati zai samu karin 20% a kan albashin da ya saba karba a Legas. Karin da aka yi zai fara aiki tun daga watan Junairu, za a biya bashi.
An kama Garba Tahir da satar N26m na tsofaffin ma’aikatan gwamnati. Alkalin kotun tarayya a garin Abuja ya samu tsohon Akanta da wawuran fanshon ma’aikata.
Chris Ngige wanda shi ne Ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce za ayi karin albashi nan da Mayun 2024 yayin da ya yi gargadi kan saba dokar aikin gwamnati
Hukumar RMAFC mai alhakin yanka albashin ma’aikata da jami’an gwamnati na kokarin kara albashin da ake biyan shugaban kasa, mataimakinsa, Ministoci da Gwamnoni
Gwamnatin tarayya ta karawa ma'aikatan hukumar kula da kafafen jiragen ruwan Nigeria NPA, sabida kwazon da sukeyi wajen tattara kudin shiga na haraji wato TAX
A Junairun nan za a duba Albashin da Ma’aikata ke Karba. Hukumar NSIWC da ke da alhakin tsara albashi ya fara yin zama domin a duba mafi karancin albashin kasar
Ministan kwadagon Najeriya, Sanata Ngige, ya bayyana cewa karya aka yi masa cewa yace gwamnatin tarayya na shirin yin karin albashi wa ma'aikatanta a shekara.
Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Minista ya nuna ba si da niyyar kara wa ma’aikata albashi.
Mafi karancin albashi
Samu kari