Peter Obi
Mista Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, ya lissafa matsalolin da ya ke ganin sune ke adabar Najeriya kuma suka hana ta cigaba.
Kungiyar matasan Kiristocin Najeriya ta United Christian Youth Forum of Nigeria, UCYFN, ta gargadi yan Najeriya suyi hattara da Peter Obi da ta zarga da yaudara
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Mr Peter Obi ya samu goyon bayan kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide kan takararsa na zama shugaban kasa.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace duk wannan tururin da zumudin mabiya Obi da jam'iyyar LP ba zai kai ko ina ba, nan gaba kaɗan za'a neme su a rasa .
Ana saura kwanaki uku gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a watan Mayu, Peter Obi ya fita
A hirar da aka yi da shi, Ayo Fayose yace zai yi wuya jam’iyyar PDP da Atiku Abubakar su iya kai labari, yace sai an yi sulhu da Peter Obi kafin a iya doke APC
Nyesom Wike ya fita daga lamarin Atiku Abubakar, Gwamnan ya nuna zai ba Peter Obi gudumuwar cin zaben shugaban kasa a duk lokacin da ya zo yin kamfe a Ribas.
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya nemi Wike ya zo su zauna a yi yarjejeniya kowa ya ɗauki ɗaya a tsakaninsu, Ribas da mulkin kasa.
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, yace tuni ya lalubo tushen danuwar Najeriya ya kama tsara maganinta idan ya ci.
Peter Obi
Samu kari