Peter Obi
Fitaccen ɗan fafutuka a soshiyal midiya wanda ake kira da VDM ya ce Bola Tinubu ya fi ƙarfin Atiku da Kwankwaso da Peter Obi ko da kuwa sun haɗa kai a 2027.
Wani jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Akin Osuntokun, ya bayyana cewa Peter Obi zai koma jam'iyyar PDP ne kawai idan za a ba shi tikitin takarar shugaban kasa.
Hankalin jam’iyyar mai mulki ta APC ta fara karkata kan tattaunawar hadakar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da takwaransa na LP, Peter Obi gabanin zaben 2027.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku Abubakar a zaɓen 2023, Daniel Bwala ya ce idan Peter Obi ya yi sa'a zai iya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2039.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC) Joe Ajaero ya ce ba su da masaniyar tattaunawa tsakanin jam’iyyar LP da wasu ‘yan siyasa a kasar gabanin zaben 2027 ba.
Gwamnatin Tarayya ta bakin Ministan yada labarai, Mohammed Idris ta yi martani kan hadewar Atiku Abubakar da Peter Obi yayin da ake tunkarar zaben 2027.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta fadi hadakar Atiku da Obi zai ta ba Tinubu nasarar lashe zaben 2027 cikin sauƙi babu matsala.
Dan takarar jam'iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana cewa alkalai ne babbar matsalar da dimokradiyya ke fuskanta a Nejeriya ba hukumar INEC ba.
Peter Obi
Samu kari