Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ya yi farin cikin karɓar bakuncin tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Peter Obi ya kai ziyara ga tsohon gwamnan jihar Jigawa yayin da aka fara jita-jitar zai sauya sheƙa zuwa PDP.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya magantu kan yadda jiga-jigan PDP ke sauya sheka zuwa jami'yyar APC inda ya ce ko a jikinsa bai damu da lamarinsu ba.
Peter Obi ya yi yi maratani ga kudurin gwamnatin tarayya kan fara karbar harajin 0.5% na tsaron yanar gizo. Obi ya yi martanin ne a shafinsa na X a yau Laraba
Tsohon hadimin Dakta Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya caccaki ɗan takarar shugaban kasa, Peter Obi kan rashin tabuka wani abu lokacin da ya ke mulki.
Reno Omokri ya bayyana yadda ya tallatawa Atiku Abubakar a matsayin mataimaki a takarar zaben 2019. Ya ce Peter ba zai ci abe ba sai ya tsaya takara da Atiku
Tsohon dan Majalisar Tarayya a jihar Oyo, Bosun Oladele ya caccaki 'yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi inda ya yabawa Shugaba Bola Tinubu.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, miyagu sun farmaki dan takarar gwamna a jihar karkashin jam'iyyar LP, Olumide Akpata a ranar Juma'a.
Peter Obi
Samu kari