Peter Obi
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Peter Obi ya nuna damuwa kan yadda abubuwa suka tabarbare a Najeriya. Ya ce mutane na kara talaucewa a kullum.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa bai tattauna da kowa ba kan batun ficewa daga jam'iyyar. Ya ce yana na daram.
Yayin da ƴan adawa ke shirye-shiryen haɗaka domin tunkarar APC a zaɓen 2027, ɗan majalisar dokokin Enugu, Eze Gabriel ya sauya shwka daga LP zuwa PDP.
Na kusa da tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Petwr Obi, ya yi magana kan shirinsa na ficewa zuwa jam'iyyar adawa ta SDP.
Peter Obi ya yaba wa 'yan sanda game da janye gayyatar da suka yi wa sarki Muhammadu Sanusi II zuwa Abuja. Obi ya ce a bar yan sanda a jihohi su warware rikicin.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya ce akwai shirin da Atiku Abubakar da Peter Obi suke yi domin sauya sheka zuwa SDP a 2027.
Mataimakin shugaban SDP na Kudu maso Gabas, Sir. Arinze Ekelem ya buƙaci manyan ƴan adawa da jiga-jigan jam'iyya mai mulki su shigo jam'iyya don ceto Najeriya.
Kotu mai daraja ta ɗaya a Najeriya ta yanke hukuncin sauke Juliis Abure daga shugabancin jam'iyyar LP na ƙasa, ta ce kotun ɗaukaka ƙara ta yi kuskure.
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun taki sa'a da ba su zabi tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi a matsayin shugaban kasa ba.
Peter Obi
Samu kari