
Femi Otedola







Biloniyoyin 'yan kasuwar nan kuma abokan juna na tsawon shekaru, Femi Otedola, Mike Adenuga da Aliko Dangote sun bayyana wa duniya irin dadewar da suka yi ciki.

Fitaccen hamshakin mai kudi a Najeriya, Femi Otedola, ya bayyana yanayin kaunar da yake yi wa 'ya'yansa mata uku. Biloniyan babu shakka yana kaunar 'ya'yansa.

Super Eagles sun yi nasarar doke Bafana-Bafana na kasar Afirka Ta Kudu inda tashi wasar 2-1 wadda hakan ya bawa Najeriya damar zuwa matakin kusa da na karashe da za a buga a daren Laraba a filin motsa jiki na Cairo. Super Eagles z

Wani rahoto da wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta Oxfam International ta wallafa ya nuna cewa har yanzu kashi 69 cikin 100 na 'yan Najeriya na fama da matsananciyar talauci na rayuwa kasa da dala 1.9 a kullum. Rahoton ya k