Femi Otedola
Mutum biyar da suka mallaki arzikin da ya fi kasafin kudin Najeriya
Wani rahoto da wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta Oxfam International ta wallafa ya nuna cewa har yanzu kashi 69 cikin 100 na 'yan Najeriya na fama da matsananciyar talauci na rayuwa kasa da dala 1.9 a kullum. Rahoton ya k