Yajin aikin ASUU
NLC ta ce an yi mata barazana iri-iri domin a yi watsi da gama-garin zanga-zangar da ta gudanar. Kwamred Joe Ajaero ya ce kungiyar NLC ba za ta ja da baya ba.
Kungiyar NLC ta bada wasu shawarwari da bukatu da ‘yan kwadago da sauran takwarorinta su ka dakatar da zanga-zangar lumunar gama-garin da aka shirya.
Kungiyar malaman jami’o’i ta shiyyar Akure, ta yi Allah-wadai da rashin tallafin da ake ba wa ilimi, ta ce rashin ilimi ne ya jawo yawaitar masu garkuwa da mutane.
'Yan kwadago sun ki jin lallashi, sai sun yi zanga-zangar da suka shirya. Gwamnatin Tarayya ta gagara shawo kan ‘yan kwadago su hakura da shirya zanga-zanga
A rahoton ne za a ji ma’aikatan Najeriya sun sha alwashin sai sun yi zanga-zanga. NLC ta ce sun tsara yadda za a fita zanga-zangar ba tare da an yi aika-aika ba.
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU ta nuna damuwa kan halin matsin da aka shiga a Najeriya sakamakon wasu matakai da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka.
Bola Tinubu ya jika hantar ma’aikatan jami’a bayan bakar wahala a zamanin Buhari. Gwamnati tana neman hada fada a jami’o’in kasar a dalilin albashin da aka saki.
Bayan zaman tattaunawa da gwamnatin Mohammed Umar Bago, kungiyar kwadago reshen jihar Neja ta janye yajin aikin da ta shiga a ranar Laraba, 21 ga watan Fabrairu.
Kungiyar kwadago a jihar Neja ta sanar da tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a jihar wanda zai fara aiki daga ranar Laraba 21 ga Fabrairu, 2024.
Yajin aikin ASUU
Samu kari