Yajin aikin ASUU
A labarin nan, za a j cewa kungiyar tsofaffin yan sandan Najeriya sun bayyana cewa za su fito tituna domin shaida wa gwamnati halin da suke ciki.
Gwamnatin Neja ta rufe jami'ar IBB da le Lapai bayan kashe wani dalibi. An rufe jami'ar IBB ne domin bincike kan hakikanin abin da ya faru domin gaba.
Kungiyar ma'aikatan shari'a ta Najeriya, JUSUN ta dakatar da yajin aiki bayan ganawa da CJN da wakilan gwamnati, ta umarci ya'yanta su koma aiki 4 ga Yuni, 2025.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya watau ASUU ta yi barazanar tsunduma yajin aiki matukar gwamnatin tarayya ba ta cika mata alkawurran da ta ɗauka ba.
Kungiyar ASUU reshen Jami’ar Sokoto ta fara yajin aiki na dindindin saboda rashin biyan albashi da alawus, tana zargin gwamnati da nuna halin ko-in-kula.
Malaman Ebonyi sun shiga yajin aikin sai baba-ta-gani bayan wasu shugabannin kananan hukumomi sun gaza biyan albashin watanni uku na malaman firamare.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU), ta bayyana rashin jin dadin yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi shiru a kan bukatun da ta bijiro da su.
shugaban kasa Bola Ahmed Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa jami'ar fasahar muhalli a yankin Ogoni a jihar Rivers bayan kafa wata jami'ar a Kudancin Kaduna
Malaman jami'o'in Najeriya karkashin (ASUU) sun ce kudurorin gyaran haraji za su yi ragaraga da asusun TETFund daga 2030. ASUU ta ce hakan zai jawo lalacewar ilimi.
Yajin aikin ASUU
Samu kari