
London







Jam’iyyar APC reshen Burtaniya ta shawarci jam’iyyar da ta hada karfi da karfe don dawo da wadanda suke son rusa jam'iyyar kan turbar da tsarin jam'iyyar..

Arise News ta ruwaito cewa tsohon Gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya shilla kasar waje hutawa bayan ziyarce-ziyarcen da ya kai jaje da neman a zabesa.

Wani bature ya kulla kudurin tafiyar kusan shekara, inda zai je kasar Saudiyya daga birnin Landan da kafa. Yanzu haka dai ya fara tattaki, ya shiga kasashe.

Wani bidiyo da muka samo a kafar Instagram ya bayyana yadda wani matashi ya bar sana'a ya koma aikin kallon jiragen kasa a wani yankin kasar Burtaniya ta Turai.

Ko kunsan za ku iya yin nishadi sannan ku samu kudi? Ga wani kamfani nan na neman wadanda za su kwanta a kan gado na awanni sannan su biya makudan miliyoyi akai

Osinbajo ya kasance a filin motsa jiki yayin karbar bakuncin gasar Baton ta sarauniyar Ingila Elizabeth. Hotuna sun bayyana lokacin da ya ke gudu a filin wasa.
London
Samu kari