London
Sanata Gbenga Daniel ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, na kwance a wani asibiti a birnin Landan.
Malam Muhammed Garba, tsohon kwamishinan yaɗa labarai a Kano ya ce Ganduje ya je Landan ne a duba lafiyarsa kuma ya samu hutu bayan ya gama aikinsa.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya taya Nafisa Abdullahi Aminu, Rukayya Muhammad Fema da Hadiza Kashim Kalli murnar lashe gasar Turanci a London.
Gwamnatin jihar Yobe za ta karrama dalibai mata biyu, Nafisa Abdullahi da Rukayya Muhammad Fema da suka fafata a gasar Turanci da aka yi a London.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bukaci gwamnatin Najeriya karkashin Bola Tinubu ta karrama Nasifa Abdullahi Aminu da ta lashe gasar Turanci ta duniya a London.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa wata daliba ‘yar jihar Yobe, Nafisa Abdullah Aminu, ta lashe gasar Turanci ta duniya, inda ta doke dalibai daga ƙasashe 69.
Hukumar kidayar Birtaniya ta sanar da cewa suna Muhammad ne mafi shahara a 2024 bayan samun matsayin a 2023. Hakan na da alaka da zuwan Musulmi Ingila da Wales.
An samu rarrabuwar kawuna game da yafewa Muhammdu Buhari, tun ranar da ya rasu wasu suka ce sun yafe hakkinsu kuma suka yi masa addu'ar samun rahama.
Tsohon kakakin shugaban ƙasa, Garba Shehu ya bayyana cewa marigayi Muhammadu Buhari yana da likitocina Najeriya kuma bai raina kwarewarsu ba kamar yadda ake tunani.
London
Samu kari