Fitaccen jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, wanda aka fi sani da Ogogo, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, lamarin da ya jefa masana’antar cikin jimami.
Fitaccen jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, wanda aka fi sani da Ogogo, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, lamarin da ya jefa masana’antar cikin jimami.
Yar siyasa a Najeriya, Naja'atu Mohammaed ta musanta rahotannin da ke yawo cewa ta tura tawaga ta musamman domin ba Farfesa Isa Ali Pantami hakuri.
Rahotanni sun tabbatar da cewa rikici jam'iyyar APC reshen Abia bayan fitowar ‘yan takara biyu daga zaben fidda gwani na gwamna gabanin babban zaben shekarar 2027.
Yayin da ake zargin Rabiu Kwankwaso da yi wa Bola Tinubu aiki, dan majalisa, Aliyu Sani Madakin Gini ya ce son kai da burin mukami ne suka hana jagora shiga APC
Jam'iyyar APC ta gudanar da zaben fitar da gwani domin zabar dan takarar gwamna a jihar Oyo. Sanata Sharafadeen Alli ya laasa tsohon Minista, Bayo Adelabu.
Jam’iyyar APC ta amince da amfani da tsarin zaben fitar da gwani kai tsaye domin zaben dan takarar shugaban kasa, inda dukkan ‘ya’yan jam’iyya za su kada kuri’a.
A labarin nan, za a ji cewa Timi Frank, tsohon jagora a jam'iyyar APC ya bayyana cewa akwai bukatar a yi wa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i adalci.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi hasashe kan abin da zai faru a APC mai mulki bayan hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta yanke kan INEC.
A labarin nan za a ji cewa ta 'bare da dan majalisar Kaduna, Donatus Mathew bayan ya sauya sheka daga LP da aka zabe shi zuwa APC yana kuma neman takara.
A labarin nan, za a ji cewa Honorabul Alhasan Ado Doguwa ya fusata, kuma ya kare kansa daga zargin cewa yana ta'ammalii da miyagun kwayoyi a kasar nan
Jam’iyyar APC ta rasa ɗan majalisar Gwale, Abdulmajid Isa Umar Mai Rigar Fata, bayan ya koma NDC saboda rashin samun tikitin takarar dawowa majalisa.
Siyasa
Samu kari