Reno Omokri ya ce babu bayanan laifuffuka na Bola Tinubu a FBI, yana mai cewa bayanan da hukumar ke da su ba lallai ne su kasance na aikata laifi ba.
Reno Omokri ya ce babu bayanan laifuffuka na Bola Tinubu a FBI, yana mai cewa bayanan da hukumar ke da su ba lallai ne su kasance na aikata laifi ba.
Hukumar INEC ta sauya sunayen wasu yan takara na jam'iyyu daban-daban a jerin sunayen yan takarar gwamnan da ta fitar a ofisoshinta na jihohin Najeriya.
Ministan babba birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya sake taso tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gaba. Ya ce saboda takara ya fice PDP.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa bai kamata Atiku Abubakar ya ci gaba da sauya sheƙa daga nan zuwa can ba saboda girma ya kama shi.
Tsohon dan majalisar wakilai da ya wakilci jihar Taraba sau biyu a majalisar kasa ya fita daga jam'iyyar APC. Dan majalisar bai yanke matsayar shiga ADC ba.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kasa hakura kan sukar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi wa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta bukaci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na dawo cikinta a hukumance kafin 2027.
Sanata mai wakiltar Katsina ta Tsakiya, Abdulaziz Musa Yar'adua, ya fito ya musanta rahotannin da ke cewa ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin goyon baya a Arewa. Ya ce Atiku Abubakar da Obi ba za su yi nasara ba
Tsohon Sanata daga jihar Katsina kuma jigo a APC, Abubakar Sadiq Yar’adua yar bar APC mai mulkin Najeriya ya yi murabus daga jam'iyyar bayan shafe shekaru yana bauta
Shugaban kungiyar APC a yankin Arewa maso Tsakiya, Hon. Saleh Zazzaga yayi magana kan yiwuwar mai girma Bola Tinubu ya ajiye mataimakinsa Kashim Shettima.
Siyasa
Samu kari