
Matsin tattalin arziki







Bankunan kasuwanci sun ci yo bashin biliyoyin kuɗi daga wajen babban bankin Najeriya (CBN). Bankunan suna ci yo bashin ne don cike giɓin kuɗin da suke da shi.

A dalilin canjin Naira da CBN ya yi, Gwamnati ta jawo Kamfanoni miliyan 25 sun mutu. Bayan tsawon makonni ba a san inda aka dosa ba, an dawo da tsofaffin kudi.

Bankuna sun fara kokawa kan yadda 'yan Najeriya suka daina kawo kudinsu a ajiye musu a wannan lokacin bayan barkewar karancin kudi da aka samu a baya-bayan nan.

Kungiyar Musulmai ta Al-Habibiyyah ta nemi Tinubu ya mai da hankalinsa ga samar da abinci da yakar takauci a Najeriya. Kungiyar ta yaba wa Tinubu da nasararsa.

Babban bankin Najeriya ya ce, zabi mai kyau ga 'yan kasar shine su rungumi amfani da manhajar eNaira don tabbatar da an samu sauki wajen hada-hadar kudade.

Akwai yiwuwar babban bankin Najeriya ya kakaba amfani da manhajar eNaira wajen tabbatar da an kashe kudi cikin tsanaki ba tare da wata matsala ba a kasar nan.
Matsin tattalin arziki
Samu kari