
Gwamnatin Najeriya







Gwamnatin tarayya, a karshe ta tsayar da lokacin fara aikin kidaya yan kasar. Lai Mohammed, Ministan Labarai ne ya sanar da cewa a watan Mayu za a yi kidayan.

Farashin kayayyaki na ci gaba da tashi a Najeriya yayin da 'yan kasar ke ci gaba da fuskantar karancin sabbi da tsoffin takardun Naira bayan da kasar yi sauyi.

Cibiyar CPPE ta ce abin da mutane suka rasa daga lokacin da aka canza kudi zuwa yau, ya kai Naira Tiriliyan 20. Dr. Muda Yusuf ya ce tattalin arziki ya ruguje.

Tun kafin a rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu, kungiyoyi sun fara kamun kafa don samun mukamai a gwamnatin zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu.

Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami ya fito a mutum, ya fadi asalin abin da aka hango, aka canza manyan Nairori.

Kotun koli a Najeriya ya bukaci a yi gyara a kudin tsarin mulkin kasar nan saboda wasu dalilai da ka iya zama barazana ga yadda ake tafiyar da lamura a kasar.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari