
Peter Obi







Akalla jam’iyyun siyasa hudu da yan takararsu ne suka shigar da kara a kan nasarar zababben shugaban kasa Bola Tinubu a a zaben 2023 kotun zabe a hukumance.

A ranar Talata, 21 ga watan Maris, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi, ya yi kira ga INEC da ta gaggauta sakin sakamakon zaben Abia da Enugu.

LP ta zo ta uku da kuri’u miliyan 6 a zaben shugaban kasa, yanzu lamarin ya canza. ‘Yan takaran Gwamnonin da LP ta tsaida ba su yi kokarin da Peter Obi ya yi ba

Mr Peter Obi, dan takarar zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya shigar da kara na kallubalantar nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu

Jamiyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasa ta gargadi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar LP cewa ba zai iya kwace nasarar Tinubu ba

Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Peter Obi
Samu kari