
Atiku Abubakar







Ana kokarin fatattakar Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu daga ofishinsa. Abubuwan sun cabe a sakamakon majalisar NWC da ta ladabtar da wasu.

Zababben Gwamnan Katsina, Dikko Umaru-Radda ya na zargin an yi amfani da addini da kabilaci a zaben shugaban kasa, ya ce jama’a ba su damu da babban zabe ba.

Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu ya musanta janye kararsa na kallubalantar nasarar Bola Tinubu.

Bola Tinubu, zababben shugaban kasar Najeriya ya yi gargadin cewa yan adawa suna aiki da wasu mutane don hana rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

Ayodele Fayose yana cikin ‘Yan siyasar da Jam’iyyar PDP ta dakatar da su. ‘Dan siyasar ya maidawa Uwar jam’iyya martani ta bakin Lere Olayinka a wani jawabi

Jam’iyyar LP ta je kotun sauraron karar zabe, ta na so a sake shirya zaben 2023. Peter Obi ya gabatar da bayanai msdu nuna akwai Jihohin da aka yi wa APC magudi
Atiku Abubakar
Samu kari