Jihar Sokoto
Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da raba keken guragu 500 tare da fadada tallafin N10,000 ga mutane 10,000 domin inganta rayuwar masu bukatun musamman a Sakkwato.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane masu yawa bayan sun kai hari a jihar Sokoto. Miyagun 'yan bindigan sun kuma hallaka wasu mutane tare da raunata wani daban.
Rundunar yan sanda ta gwabza fada da yan ta'adda a jihar Borno tsakar dare. Haka zalika rundunar ta fafata da yan bindiga a Sokoto da masu garkuwa a Delta.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal, ya bi sahun masu sukar kudirin haraji na gwamnatin Bola Tinubu.
Farfesa Mansur Sokoto ya bukaci yan majalisa su yi taka tsantsan a kan amincewa da kudirin harajin Tinubu saboda zargin maƙarƙashiya a cikinsa aka hasashe
Barista Abdu Bulama Bukarti ya caccaki gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato bisa zargin sahalewa mutanensa su ci zarafin matashiyar da ta nemi a kau da rashin tsaro.
Babban limamin cocin katolikan na Sokoto, Bishop Mathew Kukah ya yi ikirarin cewa 'yan siyasa sun sanya talauci a cikin al'umma yayin da ilimi ya raunana a Arewa.
Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta yaki yan kungiyar Lakurawa a kasar.
Matashiya yar TikTok a jihar Sokoto, Hamdiyya Sidi Shareef ta fadi abubuwan da suka faru da ita bayan fitar da wani bidiyo da ake zargin ta ci mutuncin gwamna.
Jihar Sokoto
Samu kari