Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rundunar 'yan sandan Bauchi ta kama wata mata da ake zargi da jefa kishiyarta mai juna biyu ruwan zafi, lamarin da ya yi sanadin rasuwar jaririn da ta haifa.
Wata kotu a Ikeja babban birnin jihar Legas ta yankewa malamin da aka kama yana lalata yarinya hukuncin ɗaurin rai da rai, alkali ya ce ya ci amanar da aka ba shi.
Kotu a kasar Sweden ta daure dan gwagwarmaya Rasmus Paludan a gidan kaso kan cin zarafin Musulunci da Musulmai inda ya kona Alkur'ani yayin zanga-zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa tashar wutar lantarki ta sake durkushewa karo na 10 a cikin shekarar 2024. Durkushewar tashar ya sake jefa Najeriya a cikin duhu.
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta Petroleum Products Retail Outlets Owners Association of Nigeria (PETROAN) ta ce za ta ci gaba da sayo fetur a kasashen waje.
Sanata Adeniyi Adegbonmire SAN, mai wakiltar mazabar Ondo ta tsakiya, ya bukaci matasan Najeriya da su ci gaba da koyon sana'o'in dogoro da kawunansu.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta kashe yan ta'addar ISWAP 50 a Borno. An kashe jagoran ISWAP Bashir Dauda da wasu yan ta'adda 49 da lalata musu abinci.
Mataimakin shugaban kasar Equatorial Guinea, Teddy Nguema ya bayyana matakin da gwamnatin kasar za ta dauka bayan samun jami’inta da lalata da mata akalla 400.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi magana kan dalibanta da ke zube a kasar Cyprus inda ta ce ta himmatu wurin shawo kan matsalolin da suke fama da su.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya aiwatar da dokara sabon mafi ƙarancin albashi, ma'aikata sun fara ganin karin kudi a albashinsu na wata.
Labarai
Samu kari