Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya zargi gwamnati da son boye rahoton gaskiya a kan rashin tsaro, inda ya yi fatan wannan ya zama zargi kawai.
Shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo ya shigar da kara kan tsare shi da aka yi ba tare da gurfanarwa ba. An kama shi bayan rikici tsakanin Fulani da tsohon soja.
Kamfanin rarraba wuta na TCN ya ce an kai hari kan layin wutar 330kV Shiroro Katampe kuma an sace wasu muhimman kayayyaki. TCN na kokarin gyara wutar da aka lalata.
Kwararren akawu, Alhaji Shuaib Idris ya gargadi Tinubu cewa kudirin gyaran haraji na iya kawo barazana ga Najeriya idan ba a yi taka-tsantsan da adalci ba.
Shugaban kwamitin kudirin haraji Taiwo Oyedele ya ce 'yan Najeriya suna zaginsa a kafafen sada zumunta a kan aikin da ya dauko na kawo gyara a kasar nan.
Shugaban Isi-Uzo ya gabatar da kasafin Naira biliyan 5.5 don 2025. Ayyuka sun haɗa da tituna, lafiya, aikin gona, ICT da shirin Gwamna Mbah na Smart Green Schools.
Gwamnatin jihar Bauchi ta fara gina katafariyar makarantar tunawa da sheikh Dahiru Bauchi. Makarantar za ta habaka ilimi da rage adadin marasa zuwa makaranta
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mayar da martani ta bakin kakakinsa, Garba Shehu inda ya ce ba mai gidan nasa ba ne ya siya filin da hannunsa.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta shirya daina amfani da Dala wajen biyan kudaden abubuwan da suka shafi aikin Hajji. Ta ce hakan zai rage tsadar aikin Hajji.
Labarai
Samu kari