Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya bayyana cewa mahaifiyarsa da ɗansa Abdulwahab sun rasu ne mako guda bayan ya aurar da yarsa. ya godewa gwamnan Gombe.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Wani matukin mota ya haura wani gida a jihar Jigawa. Ana zargin cewa hadarin ya faru ne a dalilin direban na cikin maye kuma bai iya tuki yadda ya kamata ba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye ta ke wajen inganta rayuwar matasa, inda ake shirin samar da karin ayyukan yi bayan hadin gwiwa da Saudiyya.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana masu laifi kan matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta a cikinsu. Ya ce ba haka Allah yake so ba.
Gwamnatin tarayya ta yi yi kira ga gwamnan Bauchi ya jaye kalaman da ya yi kan Bola Tinubu a kan kudirin haraji. Tinubu ya yi wa gwamnan Bauchi wankin babban bargo.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya tabbatar da cewamatatar man Warri mai ƙarfin ganga 125,000 ta dawo kan aiki bayan tsawon lokaci, za ta shigo kasuwa.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, ya bukaci matasa su rungumi harkar noma. Ya nuna cewa lokacin dogara da gwamnati ya kare.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa jami'ar tarayya a Kudancin Kaduna domin ci gaban ilimi. Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana hakan.
Labarai
Samu kari