Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun hallaka shugaban rikon kwarya na Miyetti Allah a Katsina, Alhaji Amadu Surajo, tare da wasu mutum uku a harin.
Masu garkuwa da mutane sun sace Farfesa John Ebeh a kofar gidansa, sun kira danginsa suna neman kundin fansar Naira miliyan 10 bayan sun tsoratar da jama'a.
An bayyana hanyoyin da aka tsaya domin talakawan Najeriya da kuma ma'aikata da kananan 'yan kasuwa ta yadda za su more wajen sayen kayayyakin amfani.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai farmaki kan jigon APC a jihar Zamfara, Dr. Sani Shinkafi bayan ya soki ayyukan ta'addanci na Bello Turji.
Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da jarumar Kannywood, Samha M. Inuwa, na shekara guda saboda hotuna da bidiyo na batsa da suka tada hankali.
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu, ta raba ababaen hawa ga 'yan achaba domin saukaka zirga-zirga a manyan biranen jihar.
An tabbatar da cewa tsohon shugaban Jami'o'in Abuja da Sokoto, Farfesa Nuhu Yaqub ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 4 ga watan Janairun 2024
Abubakar Abdussalam Babangwale ya yi lacca a kan sababbin kudirorin gyaran haraji, ya fadi abin da ya kamata shugabanni da talakawan Arewa su yi kan batun.
Labarai
Samu kari