Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya dawo da wasu daga cikin kwamishinonin da ya kora cikin gwamnati. Ya nada su mashawarta na musamman.
An saki Mubarak Bala, ɗan Najeriyar nan da ya yi suna wajen sukar addini bayan shafe shekara huɗu tsare a gidan yari kan tuhume-tuhumen batanci ga Annabi.
Rundunar soji ta 6 da ke sansani a Fatakwal, babban birnin jihar Ribas ta yi nasarar muƙushe wasu hatsabiban ƴan bindiga da suka kashe sojoji huɗu.
Hukumar yaki da cin rashawa ta ICPC ta gurfanar da tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnati a lokacin mulkin tsohon Gwamna Nasir El Rufai a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, ya zargi dakatattun shugabannin kananan hukumomi da turawa shugabannin PDP N12bn a cikin shekara daya.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ƙara bayani kan kudirin harajin da ake ta cece kuce a jansa, ya ce Legas za ta fi asara.
A cikin shekara biyar da suka gabata an kashe shugabannin kungiyar Miyetti Allah guda bakwai a sassan daban-dabna na Najeriya. Legit Hausa ta jero muku sunayensu.
Shugaban hukumar da ke kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Yusha'u Ahmed, ya ba da tabbacin cewa nan ba da jimawa za a fara biyan N77,000.
Gwamnan jihar Benuwai ya yi alhini da ta'aziyyar rasuwar tsohon kwamoshinan ayyuka kuma yayan wanda ya jagoranci juyin mulkin soji a 1990, Farfesa Orkar.
Labarai
Samu kari