
Sheikh Ahmed Gumi







Shahararren malamin nan a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi, yace 'yan arewa na bukatar shugaban da zai zauna ya yi sulhu da yan fashin jeji ya basu abinda suke so.

Malamin addinin Musuluncin nan, Mufti Menk, ya taya kasar Argentina da fitaccen dan wasanta, Lionel Messi murnar lashe Kofin Duniya da aka yi a kasar Qatar.

Malamin addinin iliama a kaduna Shiek Ahmed Gumi yace gwamnatoci na asarar kudi wajen gina gadojin sama maimakon gina mutane da ilimi ko kuma inganta ilimin

Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ya karba katin zabensa kuma yafi muhimmanci kan kowanne satifiket ko fasfotin fita ketare.

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana shawarwari da nasihohin da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari kan mastalar tsaro a ganawarsu da shi a Fadar Aso Rock.

Za a ji cewa shehin addinin Musuluncin nan kuma mabiyin mazhabar Shi’a da ke Kaduna, Sheikh Hamza Muhammad Lawal Badikko, ya yi mutuwar fuji'a mai ban mamaki.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari